Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane gagarumar yarjejeniyar cinikayya mafi girma da ba’a taba ganin irinta ba, da aka ...
Wata cibiyar gudanar da bincike a kan rikice-rikice a duniya wadda ke Sweden ta ce mamayen da Rasha ta yi wa Ukraine da kuma zaman tankiya da ake yi a gabashin Asia sun taimaka wajen gagarumar karuwar ...
Dan wasan Chelsea, N'Golo Kante ba zai wakilci Faransa ba a gasar cin kofin duniya da za a yi a Qatar, bayan da aka yi masa aiki kan raunin da ya ji. Kante mai shekara 31, ya ji rauni a wasan da ...
Mamayar da shugaba Vladimir Putin ya yi a Ukraine ta sauya duniya baki dayanta. Ana rayuwa a sabon karni mai cike da hadari, kwatankwacin shekarun cacar baka da zamanin da aka kawo karshen bangon ...
Davos bai taba fuskantar matsaloli masu yawa haka ba, inda baya ga rikicin da ke faruwa a Ukraine da Iran, akwai takaddama ...
Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO Tedros Adhanom Ghebreyesus, yayi gargadin cewa cutar coronavirus ba ita ce annoba ta karshe da za ta gasawa duniya aya a hannu ba. Tedros ya bayyana haka cikin ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results