A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
A watan Oktoba, hukumar shige da fice da kuma ta kwastam a Amurka ta aika wani jirgi ɗauke da ƴan ƙasar Indiya zuwa gida, abin da ya ƙara irin yawan mutanen da ake mayar wa zuwa Indiya. Wannan jirgin ...
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz da Firaministan Indiya Narendra Modi sun fara jagorantar tattaunawar tuntubar juna a tsakanin kasashensu. Tuni shugaban gwamnatin na Jamus ya isa birnin New Delhi ...
Kasar Indiya ta sanya hannu kan yarjejeniyar cinikayyar jiragen sama na yaki da kamfanin kera makamai na Rasha da ke fama da takunkumi daga Amurka da kuma Turai, lamarin da ka iya fusata manyan ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results