Masu ba da haya da dama a Najeriya na zargin cewa, matan da suke neman haya alhali ba su da aure karuwai ne. Wata mata mai shekara 30 da ke da babban aiki Olufunmilola Ogungbile, ba ta taba tunanin ...
Najeriya ta ce tana aiki da hukumomin da suka jiɓanci yaƙi da fasa-ƙwaurin ɗan'adam don ganin ta kwaso ƴan matan ƙasar da aka kai su yin aikatau a gidajen masu hali na ƙasar Iraƙi. Ta ce tana fatan ...
Sweden tana cikin ƙasashen masu ƙoƙarin samar da daidaito tsakanin mata da maza. To amma me ya sa ƴanmatan ƙasar suke bin abin da ke tashe yanzu na ajiye aiki domin komawa gida su zauna ƙarƙashin miji ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results