Tatsuniya da hikayoyin Hausawa sun nuna cewa asalin masarautun ƙasar Hausa sun dogara ne da Yariman Bagadaza mai suna Abu Yazid, wanda aka fi sani da Bayajidda. Labarin yariman ya nuna cewa ya taso ne ...
Hakan na ƙunshe a cikin sanarwar da ƙungiyar ta fitar jim kaɗan bayan kammala wasan da aka fafata na mako na 8, na gasar firimiyar Najeriya NPFL a filin wasa na Sani Abacha d ake Ƙofar Mata, a Kano.
Bayern Munich na zawarcin dan wasan bayan Crystal Palace Marc Guehi mai shekara 25, wanda kwantiraginsa zai kare a karshen kakar wasa ta bana. (Sky Gemany) Crystal Palace na shirin bai wa Adam Wharton ...